Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Sanata Kalu ya ce bai jnaye ba kuma ba zai taɓa janye wa da burinsa n azama shugaban ƙasa a 2023 ba saboda idan har za'ai adalci to lokacin kudu maso gabas ne
Sanata Rochas Okorocha, ɗan takarra shugaban ƙasa a APC, ya ce Buhari akwai kwanya, zata iya yuwuwa wanda yake son ya gaje shi zai ba kowa mamaki nan gaba.
Jim kaɗa bayan ganawa da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhqri, gwamna Ben Ayade ya ce zai nemi takarar kujerar shugaban ƙasa a babbak zaɓen 2023, zai nemi shawari.
Ministar walwala da jin daɗin al'umma, Sadiya Umar Farouq, ta ce bayan umarnin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, jihar Filato zata samu ƙarin adadin matasa.
Kotun Koli ta tabbatar da hukuncin Kotun ɗaukaka ƙara game da ingancin zaɓen fidda gwani da jam'iyyar APC ta gudanar a zaɓen gwamnan jihar Anambra da ya kammalu
Babbar jam'iyyar hamayyar ƙasar nan, PDP ta fara shirye-shirywn zaɓen fidda gwanayen ta a zaɓen 2023, inda ta kafa kwamitocin da zasu tantance 'yan takara.
Ma'aijatan tsarin N-Power reshen jihar Kano sun yi karo-karon kudi a tsakanin su, sun tara makudan kudi miliyan N10m domin taimaka wa takarar Sha'aban Sharaɗa.
Wata tawagar masoyan shugaban ƙasa Buhari ta ayyana goyon bayanta ga tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ta bukaci jam'iyyar APC ta yi mubaya'a.
A wani hari da ake zaton na ɗaukar fnasa ne, yan bindiga sun halaka jagoran yan Bijilanti da wasu dakaru Shiga a ƙauyen Nada, dake yankin Gusau ta jihar Zamfara
Ahmad Yusuf
Samu kari