Ahmad Yusuf
12059 articles published since 01 Mar 2021
12059 articles published since 01 Mar 2021
Wani direba da jami'an ba da hannu suka tsayar ya ki bin umarni ya jefa fasinjojinsa cikin hatsari yayin da jirgin ƙasa ya kaɗe motar kirar Toyota a legas .
A ranar Talata da daddare, wani abu ya fashe a hedkwatar bariki sojoji na 6 da ke babban birnin jihar Taraba, babu wanda ya rasa ransa sanadin fashewar abun.
Wata matar aure ya nemi Alkali ya shiga ya raba aurenta da Uban ƴaƴanta a Legas bisa hujjar dukan da take sha kullum kuma ba ya ɗaukar nauyin kula da iyalansa.
Dan takarar gwamnan Kano, AA Zaura, ya amince da zaɓin gwamna Ganduje na Nasir Gawuna/Murtala Garo, ya ce zai nemi takarar Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya.
Fitaccen ɗan siyasa kuma ɗan a mutu ko ai rai na shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya tattara kayansa ya bar jam'iyyar APC mai mulki, ya koma NNPP mai marmari.
Ragowar mutum biyu da ake zargin suna da hannu a garkuwa da Hanifa Abubakar da kuma kisanta sun ba da shaidar abun da suka sani game da lamarin tun farko .
Hukumar yan sanda reshen jihar Kebbi ta mika cakin kudi miliyan N60m ga iyalan yan sanda shida da yan ta'adda suka kashe a bakin aiki ranar 15 ga watan Maris.
Shugaban jam'iyyar APC reshen jihar Bayelsa, Dennis Otiotio, har yanzun tsohon shugaban masa Goodluck Ebele Jonathan bai zama mamban jam'iyyar APC mai mulki ba.
A ranar Talatan nan, Majalisar dattawan Najeriya ta gyara kundin zaɓe 2022 ta bai wa wasu rukunin Deleget damar kaɗa kuri'a a wurin tarukan jam'iyyun siyasa.
Ahmad Yusuf
Samu kari