Ahmad Yusuf
12057 articles published since 01 Mar 2021
12057 articles published since 01 Mar 2021
Da alama tsugune bata kare ba a jam'iyya mai mulki, ana kamo can wani gun na balle wa, wani ɗan majalisar wakilan tarayya daga Oyo ya tabbata da ficewa daga APC
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hari wani kauye dake ƙaramar hukumar da gwamnan Bauchi ya fito, Alkaleri, sun yi kokarin sace mutane amma matasa suka tarbe su
Wata budurwa ta bayyana yadɗa rayuwa ta juya mata baya a ɓangaren soyayya ta yadɗa ta kwashe shekaru a Burtaniya amma babu waɓda ya taba kula ta da sunan so.
Gamayyar ƙungiyar shugabannin al'umma na kudu da tsakiyar Najeriya sun fusata da abin da gwamna Okowa na Delta ya yi bayan a jiharsa gwamnoni suka cimma matsaya
Wani lauya ya hadda cece-kuce a shafin tuwita bayan ya tsoma baki kan abin da ya shafi masu ba da haya da kuma mutanen da ke karban hayar wurare don zamansu.
A kokarin tabbatar da zaman lafiya a Najeriya da Tafkin Chadi, sojojin Najeriya da haɗin guiwar rundunar ƙasa da ƙasa sun aika sam da kwamandoji 20 lahira.
Shugaban jam'iyya mai mulki ta kasa, Sanata Adamu, ya ce nasara na tare da APC a babban zaɓen 2023 saboda ɗumbin goyon bayan da take samu daga wurin yan Najeriy
Kwamitin tantance ɗan takarar mataimakin shugaban kasa da PDP ta kafa ya ce bai gano wata matsala ba tattare da gwamna Okowa. ya kai makurar cancanta da muƙamin
An baiwa ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar All Prigressive Congress kayutar ofishin kamfe da Buhari ya yi amfani da shi a zaben 2019 da ke Abuja.
Ahmad Yusuf
Samu kari