Ahmad Yusuf
12057 articles published since 01 Mar 2021
12057 articles published since 01 Mar 2021
Mutuwa rigar kowa, Allah ya yi wa babban ɗan shugaban ƙungiyar dattawan Arewa, Farfesa Ango Abdullaho, wato Isa Ango Abdullahi rasuwa jiya Alhamis a birnin Abuj
Mako ɗaya kafin fara shagulgulan babbar Sallah a Najeriya, fasinjojin jirgin sama sun fara kokawa kan yadda tikitin zuwa biranen arewa ya tashi ba bu zato .
A lokacin da gwamnati ke cewa tana kokarin shawo matsalolin tsaro da suƙa haɗa da garkuwa, a gefe ɗaya wata mata ce ta sa aka yi garkuwan da mijinta kan abu 1.
Wani maniyyaci ya nuna halin kwarai yayin da ya tsinci jaka ba tare da ya san meye a ciki ba ya maida ta ga hukumomin don a neme mai ita a ba shi a Madinah.
Shugabannin yankin arewa maso yammacin Najeriya sun gudanar da taro a jihar Kaduma, sun naɗa wakilai da zasu gana da Tinubu kan wasu batutuwa masu muhimmanci.
Gwamnan jihar Adamawa na jam'iyyar PDP, Ahmadu Umaru Fintiri. ya zaɓi mace kuma shugaban jami'a a matsayin yar takararmatakiyar sa a zaɓen 2023 da ke tafe.
Dan takarar shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce kokarin da suke ya yi nisa don shawo kan kowane mamban jam'iyya da yake jin ba daɗi don a haɗa kai.
Sanata Ike Ekweremadu, ya bayyana a zaman Kotun Birtaniya na yau kan tuhumar da ake masa na safara da yanke sassan jikin wani mutum a kasar, an ɗage zaman.
Tsugunne bata karewa ba a jam'iyyar APC game da ɗinke barakar sauya sheƙa, ɗan takarar gwamnan Ogun, Adekunle Akinlade, ya ce ba zai iya cigaba da zama ba.
Ahmad Yusuf
Samu kari