Ahmad Yusuf
12056 articles published since 01 Mar 2021
12056 articles published since 01 Mar 2021
Fadar shugaban ƙasa ta ce ayyuan yan ta'adɗa ba zasu hana shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, kokarin sauke nauyukan da ke kansa ba, ya kamata ya tafi Senegal.
Tsohon shugaban tsagin APC a jihar Ribas kuma tsohon mamban majalisa, Mista Chioma, ya tabbatar da ficewarsa daga jam'iyyar saboda abinda ya kira rashin adalci.
Ministan Tsaro, Bashir Magashi, ya ce kididiigar abuɓ da ya faru da dabarun da maharan suka bi wajen kai hari gidan Yarin Kuje ya nuna alamar Boko Haram ce.
A karo na biyu gwamnatin ƙasar Saudiyya ta sake kara wa'adin saukar jiragen da ke aikin jigilar maniyyatan hajjin bana, labarin da ya zamo mai daɗi a zukatan Al
Tsgunne ba ta kare ba a jam'iyyar APC mai mulki, uwar jam'iyya ta ƙasa ta tsoma baki kan rikicin cikin gida Kebbi da ke barazanar ɗibar mambobinta zuwa PDP.
Wani matashin ɗan shekara 35 a duniya zai bakunci lahira ta hanyar rataya bayan babbar Kotun Jos ta gamsu da hujjojin cewa shi ya yi ajalin budurwarsa a 2016.
Ana shirin babbar Sallah, yan bindiga sun farmaki tawagar motocin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, da ke kan hanyar zuwa Daura duk da baya ciki ranar Talata.
Maina Waziri ya ce za'a samu matsala da shi game da zancen tura wakilai su ba Gwamna Wike hakuri, ya ce ba jam'iyya ta fi ƙarfin kowa ya kamata gwamnan ya yi tu
Bayan gano gawar wani Malamin Cocin ECWA, ana cikin Jana'iza wasu tsagerun 'yan bindiga suka sake kawo farmaki, suka buɗe wa mutane wuta tilas kowa ya yi takans
Ahmad Yusuf
Samu kari