Ahmad Yusuf
12055 articles published since 01 Mar 2021
12055 articles published since 01 Mar 2021
Tsagerun yan bindiga sun sake kai hari Shola Quaters da ke birnin Katsina a ƙaramar hukumar Katsina, jihar Shugaban ƙasa, sun kashe rai ɗaya kuma sun sace wasu.
Bayan aikata manyan laifukan ta'addanci, hukumar yan sanda reshen jihar Osun ta damƙe wani kasurgumin ɗan kungiyar asiri da take nema ruwa a jallo tun a Maris
Jam'iyyar ADC ta goyi bayan ɗan takararta na shugaban ƙasa, Dumebi Kachikwu, wanda ya yi kira ga shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi murabus daga kujerarsa.
A kokarin kawo karshen rikicin babbar jam'iyyar hamayya watau PDP, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, Da Atiku Abubakar sun amince da kafa wani kwamitin mutum 14
Tsohon shugaban ƙasa yayin mulkin soja a Najeriya, Janar Yakubu Gawon, ya yi rashin babbar yayarsa guda ɗaya tilo da ta rage, Maryamu Lami, a Asibitin Jos.
An fara ƙishin kishin ɗin shirin da gwamna Wike ke yi idan har ba'a masa abinda yake so ba a jam'iyyar PDP, wani jigo ya ambaci sunan wani ɗan takara da zai so.
A wani yunkuri babba na ganin komai ya dawo kan hanya a PDP, gwamna Nyesom Wike da Atiku Abubakar sun gana da gidan Farfesa Jerrya Gana da ke birnin Abuja.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da babban malamin mabiya addinin kirista a yankin Ufuma, karamar hukumar Orumba ta arewa a jihar Anambra ran Alhamis.
Wasu tsagerun yan bindiga sun shiga har cikin gida sun ɗauki wata matar aure da ke kwance a Gado tana jinyar rashin lafiya a karamar hukumar Zariya, Kaduna
Ahmad Yusuf
Samu kari