Ahmad Yusuf
12055 articles published since 01 Mar 2021
12055 articles published since 01 Mar 2021
Rundunar Operation Haɗin Kai da ke aikin tabbataar da zaman lafiya a yankin arewa maso gabashin Najeriya sun sheƙe mayaƙan Boko Haram da yawa a jihar Borno.
Yayin da masu faɗa aji da shugabannin PDP ke kokarin shawo kan matsaloli a matakin ƙasa, sabuwar ɓaraka ta balle a jihar Kebbi, mambobi da yawa sun koma APC.
Wasu tsagerun yan bindiga sun halaka ran mutum ɗaya kana suka yi awon gaba da shugaban makarantar kididdiga da ke yankin ƙaramar hukumar Ƙaura, jihar Kaduna.
Jim kaɗan kafin fara taron majalisar zartarwa FEC, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya jagoranci baiwa sabbin sakatarorin dindindin uku rantsuwar kama aiki Ofis
Wasu miyagun yan bindiga da ba'a san daga ina suke ba sun kai hari kauyuka uku a jihar Shugaban ƙasa watau Katsina, sun kashe mutum biyu, sun sace wasu Takwas.
Kwamitin da gwamnatin jihar Sokoto ta kafa domin binciken ainhinin rikicin da ya jawo kashe Deborah Samuel a kwalejin Shehu Shagari ya miƙa rahoto ga Tambuwal.
Wani tsohon ɗan majalisar dokokin tarayya da ya shafe zango biyu kan kujera, da wani ɗan takarar da ya nemi tikitin gwamna a Ebonyi da wasu jigogi sun koma LP.
Bayan ƙarewar wa'adin da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa ta ware, alƙaluma sun nuna yadda mutane suka ba da haɗin kai suka fito rijista daga kowane yanki
Yayin da guguwar babban zaɓen 2023 ke kara kaɗawa ba, a jihar Kebbi wasu dandazon mambobin PDP ne suka ce sun gaji, sun sauya sheƙa zuwa APC mai mulkin kasa
Ahmad Yusuf
Samu kari