Ahmad Yusuf
12054 articles published since 01 Mar 2021
12054 articles published since 01 Mar 2021
Yayin da ake tunkarar babban zaɓen 2023 nan da watanni ƙasa da Shida, gwamnan Bauchi ya canza mataimakinsa, ya ayyana ɗan majalisa a matsayin abokin takara.
Prince Adewole Adebayo, mai neman kujerar shugaban ƙasa a 2023 karkashin inuwar SDP ya ce jam'iyyarsa ba zata tsata taɓa yin maja da wata jam'iyya ba a 2023
Shugaban lauyoyin da ke kare shugaban ƙunguyar ƴan aware IPOB da FG ta ayyana a matsayin yan ta'adda yace Mama Biafara ta kubuta daga hannun jami'an tsaro.
A dai-dai lokacin da PDP ke gab da karɓan tsohon gwamnan Kano, Sanata Shekarau, a jihar Ogun, ɗan takarar da ya nemi tikitin gwamna ne ya fice daga jam'iyyar.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Sakkwato birnin Shehu ta ce ta baza komarta ko ina tare da raba hotuna da nufin kama makasan Deborah Samuel don doka ta yi aiki.
Shugaban jam'iyyar PDP reshen jihar Kano, Shehu Wada Sagagi, ya ce tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau, ya amince ya dawo jam'iyyar PDP bayan ficewa daga NNPP
Ministar walwala da harkokin jin ƙai, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta ce da ikon Allah mai gidanta za'a bayyana matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Bauchi.
Hukumar sojojin Najeriya ta ce kwamitin da kafa domin bincine ya tabbatar da aikata laifim sojoji biyu da ake zargi da kisan Sheikh Goni Aisami, ta kore su.
Kakakin jam'iyya mai kayan marmari kuma tsohon ɗan majalisar daga jihar Kano, Abdulmumini Jibrin, ya ce ƙarshen APC da PDP ya zo, zaɓen 2023 zai gigita mutane.
Ahmad Yusuf
Samu kari