Ahmad Yusuf
12054 articles published since 01 Mar 2021
12054 articles published since 01 Mar 2021
Iyalan DPO na 'yan sanda, wanda ya faɗa hannun 'yan ta'adda a kan hanyar zuwa wurin aiki a Birnin Gwari, Kaduna, sun bayyana halin da ɗan uwan su ke ciki .
Yayin da rage 'yan watanni kalilan a fafata babban zaɓen 2023, wasu mambobin jam'iyyar APC sun sauya sheka zuwa jam'iyyar adawa PDP a jihar Ogun ranar Litinin.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya sanar da cewa FG ta dakatar da shirin kara kuɗin kira, tura sakoda data.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta yi ikirarin cewa ta kawo karshen yawaitaar matsalar tsaro a Najeriya bayan nasarorin da jami'n tsaro suka samu kan yan ta'adda.
Rikicin jam'iyyar APC reshen jihar Adamawa a arewacin Najeriya ya buɗe sabon shafi, an wayi gari kwamitin zartarwa ya yanke hukuncin tunbuke shugaban jam'iyya.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hari da daddare yankin ƙaramar hukumar Abaji, a birnin tarayya Abuja, sun kashe rayuka biyu sun yi awon gaba da manoma 13
Rikicin jam'iyyar APC reshen jihar Enugu ya buɗe sabon shafi yayin da ɗan takarar gwamna, Uchenna Nnaji, ya nemi uwar jam'iyya ta rike kuɗin kamfen ɗin Tinubu.
Shugaban APC, Abdullahi Adamu, ya ce rikicim cikin gidane ya haddasa faɗuwarda jam'iyyar ta yi a jihar Osun, idan hakan ta cigaba da faruwa APC na cikin haɗari.
Gwarazan jami'an 'yan sanda sun nuna jajircewa da sanin makamar aiki yayin da suka kubutar da ɗan takarar majalisar jiha daga hannun yan ta'adda da daren Asabar
Ahmad Yusuf
Samu kari