Ahmad Yusuf
12051 articles published since 01 Mar 2021
12051 articles published since 01 Mar 2021
Makonni kalilan bayan naɗa hadimai 50,000 a gwamnatinsa, gwamna jihar Ribas, Nyesom Wike, ya tura sunayen mutum 18 da yake son naɗa wa kwamishinoni ga majalisa.
Jam'iyyar APC mai mulki ta kafa kwamitin yakin neman zaɓen ɗan takarar gwamnan jihar Katsina a zaben 2023, karƙashin shugabancin Gwamna Aminu Bello Masari.
Alhaji Atiku Abubakar, ɗan takarar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP yace Tinubu da APC ba zasu je ko ina ba domin ba wanda zai ɗauke su dagaske kan dalilai
Tsohon minstan sufurin jiragen sama kuma daraktan midiya na kwamitin kamfen Tinubu, Fani Kayode, yace sun bar PDP ne saboda ta fara zama abin tsoro a lokacin
Wani magidanci ɗan shekara 31 a duniya, Muhammad Umar, ya fara tafiyar kafa tun daga jihar Gombe zuwa Abuja domin nuna tsantsar goyon bayansa ga Bola Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar kujera lamba ɗaya a Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yace shirye shirye sun yi nisa na kafa tawagar kamfe.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace ba zai yi wa ɗan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, yakin neman zabe ba saboda ya ɗauki makiyan Ribas a tawagarsa.
Mai neman kujerar shugaban kasa karƙashin inuwar jam'iyyar SDP, Adewole Adebayo, yace idan ya kafa gwamnati zai tafi da mata a manyan mukaman siyasar kasar nan.
Babbae jam'iyyar adawa a jihar Eso watau APC ta yi kura ga gwamna Godwin Obaseki na jam'iyyar PDP ya gaggauta sauka daga kujerar gwamna kan kalaman da ya yi.
Ahmad Yusuf
Samu kari