Ahmad Yusuf
12050 articles published since 01 Mar 2021
12050 articles published since 01 Mar 2021
Babbar Kotun jiha ta tunbuke mataimakin kakakin majalisar dokokin Ondo, Hon Aderoboye Samuel, ta umarci majalisa ta gaggauta maida wanda tace ta tsige a 2020.
Hukumar yan sanda reshen jihar Zamfara ta sanar da wata gagarumar nasara da dakarunta suka samu sun cika hannu da wasu masu safarar makamai ga yan bindiga.
Shugaban jam'iyyar Labour Partya watu LP na jihar Legas, Kayode Salako, ya sauka daga kan kujerarsa, yace zai maida hankali kan takarar majalisa da ya ke nema.
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma dan takarar shugaban kasa a inuwar jam'iyar APC, Bola Tinubu, ya ce da zaran ya dare shugaban kasa zai magance damuwar ASUU.
Sanata Orji Kalu daga jihar Abiya, mamba a jam'iyar APC mai mulki ya ce bai yardada zabukan gwajin ada ake dora Peter Obi a gaban sauran yan takara harda Tinubu
Sanata Elisha Abbo na mazabar Adamawa ta arewa ya rasa damarsa ta ci gaba da zama a kujerar sanata karkashin inuwar APC bayan Kotu ta yanke hukunci a Yola.
Tsohon dan majalisar wakilan tarayya daga jihar Kano kuma kakakin kamfen NNPP, Abdulmumin Jibrin, yace jam'iyar APC ba zata uya katabus ba a arewacin Najeriya.
Tsohon Sakataren tsare-tsare na jam'iyar APC ta kasa, Farfesa Ussiju Medaner, ya bayyana cewa Buhari ya zabe zuwa jihohi 10 ne saboda duba ayyukan da suka rage.
Wani sabon salo da wata kyakkyawar Amarya ta bullo da shi ranar shagalin daura mata aure ya ja hankalin mutane da dama a kafafen sada zumunta na zamani TikTok.
Ahmad Yusuf
Samu kari