Ahmad Yusuf
12045 articles published since 01 Mar 2021
12045 articles published since 01 Mar 2021
Wata matar aure ta nuna damuwarta a fili bayan ta sauka lafiya kuma ta samu mace, a cewarta ta ci burin Samun namiji a haihuwar fari, bidiyon ya ja hankali.
Zababben gwamnan jihar Kaduna, Sanata Malam Uba Sani, ya karɓi bakuncin wata kungiyar Fastoci, waɗanda suka tabbatar masa da goyon baya a gwamnatinsa mai zuwa.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta sake wayar gari cikin sabon rikici bayan umarnin babbar Kotu na dakatar da Ayu daga ayyana kansa a matsayin shugaban PDP.
Gwamnan jihar Ebonyi na jam'iyyar APC, David Umahi, ga bayyana dalilansa da ya sa yake ganin Iyorchia Ayu ya taimakai APC da Bola Tinubu a zaben da aka kammala.
Godwin Emefiele, ya roki kungiyar kwadugo ta taimaka ta dakatar da zanga-zangara da ta shirya a faɗin rassan CBN kan karancin takardun naira da ake wahala.
Yayin da ake ta kace-nace kan batun dakatarda shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, wata babbar kotu mai zama a Makurdi ta taba gardama kan makomar Iyorchia Ayu.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Malam Garba Shehu, yace da yawan Najeriya suna kewar Jonathan kuma kamar haka zasu so Buhari bayan 29 ga watan Mayu, 2023.
Yayin da ake dambarwa kan kujerar shugaban PDP na kasa, babbar kotun tarayya mai zama a Yola ta kwace kujerar ɗan majalisar dokokin jihar Adamawa kan abu 1.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya shawarci zababben shugaban kasa kar ya bar Wike haka nan, ya jawo sa cikin tsakiyar gwamnatinsa domin yana da amfani.
Ahmad Yusuf
Samu kari