Ahmad Yusuf
12042 articles published since 01 Mar 2021
12042 articles published since 01 Mar 2021
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari garuruwa biyu a yankin ƙaramar hukumar Ningi ta jihar Bauchi, sun halaka mutum ɗaya kana suka sace wasu mutane huɗu.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radd'a, ya kwace wasu filayen da ake zargin jami'an tsohuwar gwamnati sun raba wa mutanen jihar ba bisa ka'ida ba.
Wani bincike da aka gudanar a ƙasar Burtaniya ya nuna cewa da sanyin safe ne lokacin mafi kyau ma'aurata su kwanta da juna su ji daɗi, yana kara farin ciki.
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja sun nuna cewa jiya Jumu'a da daddare, wata Tanka Maƙare da man Gas ta fashe a yankin Gwagwa da ke birnin tarayya Abuja.
Majalisar dattawa ta 9 ta gudanar da zaman karshe watau na bankwana yau Asabar a zauren ta da ke Abuja, Sanata Kashim Shettima da matar Tinubu sun halarta.
Gwamnan jihar Ebonyi, Rt. Hon. Francis Ogbonna Nwifuru, ya amince da naɗin Farfesa Grace Umezurike a matsayin sakatariyar gwamnatin jiha karo na farko a tarihi.
Yayin da ranar rantsar da majalisar ke kara kusantowa, gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya umarci mambobin majalisa na jihar su zaɓi wanda Tinubu ke so.
Gwamnatin jihar Zamfara ta kawo karshen kace-nace kan yawan adadin motocin da 'yan sanda suka kwamuso daga gidan tsohon gwamna Matawalle, ta ce guda 40 ne.
Jami'an rundunar sojin Najeriya sun dira wani sansanin yan bindigan jeji a yankin ƙaramar hukumar Giwa ta jihar Kaduna, sun sheke yan ta'adda 6, sun yi nasara.
Ahmad Yusuf
Samu kari