- All (1039)
- Labarai (897)
- Siyasa (121)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (5)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Shugaban uwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Sanata Abdullahi Adamu, ya sanar da matsayar jam'iyyar game da lamarin sauya fasalin tsabar kudin Naira
Wasu yan Najeriya a birnin tarayya Abuja sun bayyana cewa kwanaki biyu bayan umurnin shugaba Muhammadu Buhari, har yanzu ko N200 bankuna basu baiwa kwastoma.
Ƙungiyar dattawan Arewa ta nesanta kanta da marawa takarar Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP baya. Ƙungiyar tace bata da wani ɗan takara a babban zaɓen 2023.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yaba da kulawar da Tinubu ya nuna wa jihar Borno lokacin rikicin Boko Haram. Yayi masa wani alƙawari babba
Ɗaliban makarantar kwalejin gwamnatin tarayya ta FGC Yauri dake a hannun ƴan bindiga na cikin tashin hankali. Ƴan bindigan sun aurar da su ba a son ran su ba
Wasu gwamnatocin jiha goma sun koma kotun kolin Najeriya kan lamarin sauya fasalin Nairan da yaki ci, yaki cinyewa har yanzu al'ummar Najeriya na cikin wahala.
Shugaban Uwar Jam'iyyar All Progressives Congress APC, Sanata Abdullahi Adamu, ya kira daukacin gwamnonin jam'iyyar zaman gaggawa domin tattaunawa kan wasu abu.
An dai hangi Usman Alkali Baba da wasu manyan jami'an ƴan sanda na gumu ne wajen ɗaukar horon harbin bindiga domin shirin kota-kwana tare da ujila domin zabe
Jirgin yakin neman zaben takarar kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 na jam'iyyar PDP ya zo karshe inda dan takarar jam'iyyar ya dira jiharsa ta Adamaw
AbdulRahman Rashida
Samu kari