Zafafan Hotunan Kamfen Tinubu/Shettima Na Karshe Da Ya Gudana a Legas

Zafafan Hotunan Kamfen Tinubu/Shettima Na Karshe Da Ya Gudana a Legas

Jam'iyyar All Progressives Congress APC da kwamitinta na yakin neman zaben shugabancin kasar Najeriya sun kammala yawon kamfensu ranar Talata, 21 ga watan Febrairu 2023 a jihar Legas.

Legas ce mahaifar dan takarar jam'iyyar, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.

Legas ta cika ta banbatse ranar Talata inda Tinubu da jiga-jigan jam'iyyar APC suka zagaye kwaryar birnin Legas kaf kafin zuwa filin kwallon Teslim Folarin inda aka yi taro.

Shugaba Muhammadu Buhari na cikin manyan bakin da suka halarci wannan taro.

Buhari a taron ya sake jaddada cewa ko kadan ba ya adawa da takarar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.

Legit Hausa ta tattaro muku zafafan hotunan taron:

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Kamfen Legas
Tinubu/Shettima Buhari ya daga musu hannu a kamfen Na Karshe Da Ya Gudana a Legas Hoto: @jidesanwoolu
Asali: Twitter

Kamfen Legas
Zafafan Hotunan Kamfen Tinubu/Shettima Na Karshe Da Ya Gudana a Legas Hoto: @jidesanwoolu
Asali: Twitter

Kamfen Legas
Zafafan Hotunan Kamfen Tinubu/Shettima Na Karshe Da Ya Gudana a Legas Hoto: @Buhari Sallau1
Asali: Twitter

Kara karanta wannan

Da dumi-dumi: Dab da zabe, Tinubu ya dura a jiharsu, zai yi wani taro da shugabannin Yarbawa

KAmfen lags
Zafafan Hotunan Kamfen Tinubu/Shettima Na Karshe Da Ya Gudana a Legas Hoto:@Buhari Sallau1
Asali: Twitter

Kamfen Legas
Zafafan Hotunan Kamfen Tinubu/Shettima Na Karshe Da Ya Gudana a Legas Hoto: @OfficialSKSM
Asali: Twitter

Asali: Legit.ng

Online view pixel