- All (1065)
- Labarai (920)
- Siyasa (122)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (7)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Abuja - Gabanin zaben 2023, gamayyar kiristocin Najeriya tace tana shirya zama da duk dan takarar kujeran shugaban kasan dake son cin zabe, rahoton Punch..
Babbar kotun shari'a dake zamanta a karamar hukumar Bichi karkashin jagorancin Dr Bello Musa Khalid ta umurci hukumar yan sanda ta damke wasu mutum 10 kuma ta
Wata kotun shari'a ta umurci hukumar yan sanda ta damke wasu mawaka 10 kuma ta bincikesu kan koyawa matasa rashin tarbiyya a kafafen ra'ayi da sada zumunta.
Hukumar Sojin Najeriya ta sallami daya daga cikin jami'anta, Ibrahim Abdullahi, daga aikin aikin Soja bisa laifin sata, Jaridar SaharaReporters ta ruwaito.
Suleiman Mohammed, Lauyan Dakataccen mataimakin kwamishanan yan sanda DCP Abba Kyari ya karyata maganar cewa wanda yake karewa a kotu na wata gungun makasa.
Shugaban uwar jam'iyar All Progressives Congress (APC), Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa jam'iyyarsa ba tada wata zabi da ya wuce ta lashe zaben shugaban 2023.
Tsohon dan kwallon kasar Ingila, Trevor Sinclair, ya sha suka bayan jawabin da ya saki a shafinsa na Tuwita inda yayi kira ga bakaken mutane kada suyi jimamin
Shugaba Muhammadu Buhari ya aike sakon ta'aziyya ga sabon Sarkin Ingila bisa mutuwar Sarauniya Elizabeth, mahaifiyarsa da kuma tayashi murnar hawa mulkinsa.
Biyo Bayan mutuwar mahaifiyarsa Sarauniya Elizabeth, Yariman Charles, ya zama Sarkin Masarautar Ingila, Fadar Mulkin Buckingham ta sanar a yau ranar Alhamis.
AbdulRahman Rashida
Samu kari