- All (1065)
- Labarai (920)
- Siyasa (122)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (7)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe a ranar Laraba ya bada kyautar gidaje uku da matan marigayi Sheikh Goni Aisami, babban malamin addinin da aka kashe a jihar.
Legas - An gano wani dan shekara 14 sumamme cikin jirgin kamfanin United Nigeria inda ya boye yana jiran jirgin ya tashi da shi inda zai yi tafiya kasar waje.
Hukumar gudanar da zaben kasa INEC, a ranar Laraba, ta sanar da fara shirin daukar ma'aikatan da zasu yi aikin zaben kasa da zai gudana a Febrairu da Maris 2023
Rikicin jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), ta dau sabon salo ranar Laraba yayinda mambobin kwamitin gudanarwa na jam'iyyar suka bijirewa Ayu.
Jihar Zamfara - Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun sako Masallata arbain da uku da suka sace a garin Zugu, karamar hukumar Bukkuyum makon da ya gabata.
Wani matashi mai suna Oludare Alaba ya bayyana cewa shine mutumin da aka gani cikin bidiyo ya je jami'ar fasahar Ladoke Akintola University (LAUTECH) ya tada
Kungiyar Kwallon Chelsea a kasar Ingila ta sallami Kocinta Thomas Tuchel, bayan wasanni bakwai kacal sabuwar kaka sakamakon kashin da ta sha hannun Dynami Zagbr
Jami'an tsaron birnin Kahira a kasar Masar sun damke mai kokarin sulhu tsakanin yan bindiga da iyalan fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna tare da iyalansa.
Wasu yan ta'addan Boko Haram sun yi arangama da yan ta'addan ISWAP yayinda suke kokarin gudun ruwan wuta daga jami'an Sojojin saman Najeriya a jihar Borno.
AbdulRahman Rashida
Samu kari