- All (1065)
- Labarai (920)
- Siyasa (122)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (7)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Wani Rahoto da BBC Hausa ta fitar yau ya nuna cewa an Gabatar da Aminu wannan Dalibin Da ake Zargi Da cin zarafin Uwargida Aisha Buhari Koto. Rahoto Ya Kuma
gwamnatin tarayyar nigeria ta biya malaman jami'oi albashin watan nuwanba wannan shekarar bayan da ta biyasu rabin na watan oktoba sakamakon koarafin yajin aiki
shugaban kungiyar iswap wacce ke aikata aikin taadanci a yankin gabashin nigeria da tafikin chadi muhmmad malik ya riga mu gidan gaskiya a wani hari da aka kai
dan Takarar shugaban kasa a Jam'iyyar nnpp a nigeria engr rabi'u musa kwankwaso na ziyara a kasashen turai domin noyan goyan baya tare da tuntuba da jin ba'asi.
dalibin wanda ake zargin wani batu da ya wallafa ne ya janyo masa halin da yake ciki a yanzu, wanda kuma ake ta kiraye kiraye kan a sakeshi tare da biyansa diya
shugaban hukumar ko rundunar yan sandan nigeria usman alkali baba ya magantu kan hukuncin da wata kotu ta yanke masa na tissa keyarsa zuwa gidan dan kande.
yadda wasu ma'aurata suka taimakawa, wani yaro da ke fama da ciwon gaymbon ciki kuma ya samu karin tallafi daga wasu jama'ar har da ma kudin da zai iya komawa
wata kotun tarayyace a abuja ta sanar da hukuncin a yau tana mai zargin shugaban hukumar yan sanda kan kin bin umarnin kotun bisa zargin take hukunchin nata
jamiyyar apc a nigeria ta kaddamar da shirinta na neman taimakon yakin neman zaben shekarar 2023 bayan fara yakin neman zaben kamar yadda hukumar zaabe ta sanar
AbdulRahman Rashida
Samu kari