Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Malam Adamu Yakubu Jos ya bayyana irin rayuwar da Malam Musa Jos, Dattijon arziki, wanda ya shahara a babban Masallacin Sultan Bello dake jihar Kaduna, yayi.
Yan majalisar wakilan tarayya sun kalubalanci Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana sunan dan majalisan yace shi ke daukan nauyin Sunday Igboho da Nnamdi Kanu.
Dattijon arziki, Malam Musa Jos, wanda ya shahara a babban Masallacin Sultan Bello dake jihar Kaduna, ya rigamu gudan gaskiya. Babban Malami, Sheikh Ahmad Gumi,
Manhajojin Facebook, WhatsApp da Instagram sun daina aiki a fadin duniya da yammacin yau Litnin, 4 ga Satumba, 2021. Manhajojin uku - Mallakin kamfanin Facebook
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira Addis Ababa, babbar birnin kasar Habasha yau Asabar, 3 ga Oktoba, 2021 domin halartar bikin rantsar da Firai Minista, Abiy Ahme
Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari karamar hukumar Damboa dake jihar Borno da yammacin Asabar, 2 ga watan Oktoba, 2021. Daily Trust ta ruwaito cewa yan ta'add
Hukumar kiyaye lafiyan hanya ta Najeriya, FRSC, ta tabbatar da labarin mumunan hadarin da ya shafi motoci 11 da ya faru daren Juma'a, a babban titin Kubwa dake.
Shugaban kungiyar Afenifere, Cif Ayo Adebanjo, ya caccaki Shugaban kasa Muhammadu Buhari, kan jawabin da yayi ranar 1 ga watan Oktoba ga yan kasa cewa Najeriya.
Bayan mako daya da dawowarsa daga kasar Amurka, shugaba Muhammadu Buhari ya kudirci niyyar sake shillawa kasar Habasha ranar Lahadi, 3 ga watan Oktoba, 2021.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari