Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
An yi jana'izar mutum 35 cikin mutane 38 da aka kashe kudancin Kaduna ranar Lahadi, 26 ga watan Satumba. An jinkirta jana'izar sauran mutum ukun ne saboda gawaw
Wani dan kasar Pakistan wanda ya je masarautar Saudiyya neman aiki tun 1983 ya zama Shugaban masu aikin tsaftace Masallacin Ka'aba mafi daraja a Musulunci.
Jami'an hukumar yan sandan Jeddah sun damke wani dan kasar Masar kan laifin taba wata mata a bainar jama'a a wurin da bai dace ba kuma ba tare da izininta ba.
Tsohon Gwamnan jihar Borno kuma Sanata mai wakiltan Borno ta tsakiya, Kashim Shettima, yayi waiwaye kan lokacin da alanta Zulum a matsayin wanda zai goyi baya.
Karamin Ministan ilimin Najeriya Emeka Nwajuiba, ya bayyana cewa za'a fara biyan Malaman Makarantu sabon albashin da Shugaba Buhari ya musu alkawari daga Junair
Wasu yan bindiga sun budewa tawagar motocin dan majalisar wakilan tarayya mai wakiltar mazabar Nnewi North, Nnewi South/Ekwusigo, Chris Emeka Azubogu, wuta.
Kungiyar masu masana'antun ruwan leda a birnin tarayya Abuja sun sanar karin Farashin ruwa sakamakon hauhawar da farashin abubuwa da keyi a fadin tarayya..
Gwamnatin Kaduna ta bi sahun makwabtanta na yankin Arewa maso yamma; Kastina da Zamfara wajen kafa sabbin dokoki don dakile matsalar tsaro da ya addabi jihar.
Karon farko a tarihin Kasar Saudiyya, mata a kasar Saudiyya sun yi musharaka a bikin tunawa da ranar kafa kasar ta Saudiyya.Ana murnar ranar Saudiyya ne kowace
Abdul Rahman Rashid
Samu kari