Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Wasu yan Najeriya dake zaune kasar Ukraniya yanzu haka sun yi watsi da maganar gwamnatin tarayya na kwasosu daga can sakamakon yakin kasar da Rasha,Daily Trust
Dan fafutuka kuma tsohon dan takaran kujeran shugaban kasa, Omoyele Sowore, ya shiga hannun jami'an tsaro ranar Alhamis, 24 ga watan Febrairu, 2022 a Abuja.
Ma'aikatar tsaro kasar Rasha ya bayyana cewa wani jirgin haya ya yi hadari a cikin kasar Rasha kuma an yi asarar rayuka da dama. Global Report ta ruwaito..
Kungiyar daiban Najeriya dake karatu a kasar Ukraniya sun yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari yayi gaggawan kwashesu daga kasar. Wannan ya biyo bayan yakin da y
Lafiya, jihar Nasarawa - Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa wa'adinsa na mulki ya kusa karewa kuma nan ba da dadewa ba zai zama tsohon Shugaban kasa.
Gwamnatin tarayya ta sanar da shirin da take y na kwashe yan Najeriya dake zaune a Ukraniya sakamakon yakin da ya barke tsakanin kasar da Rasha a ranar Alhamis.
Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara jihar Nasarawa domin kaddamar da wasu ayyuka a ranar Alhamis, 24 ga watan Febrairu, 2022. Buhari da farko ya kai ziyarar
Hotuna da bidiyo sun nuna yadda jiragen kasar Rasha suka kai hari jihohin a kasar Ukraine ranar Alhamis, 24 ga watan Febrairu, 2022. Rahoton Aljazeera ya nuna.
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin, ya gargadi Amurka da sauran kasashen Turai su yi hattara kada su sa baki kan yakinsu da Ukraniya ko kuma su fuskanci mumun
Abdul Rahman Rashid
Samu kari