Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Akalla Sojojin Najeriya Ashirin (20) sun rasa rayukansu yayinda saura da dama suka jikkata yayinda wasu yan ta'addan Boko Haram suka kai harin kwantan bauna.
Rikicin siyasar jam'iyyar All Progressives Congress APC da tayi tasiri ka majalisar dokokin jihar Ondo ta dau sabon salo a ranar Laraba, 8 ga watan Yuli, 2020.
Duk da cewa hukumar DSS ta musanta rahoton cewa ta damke mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, jami'an yan sandan FCID sun garkameshi a ofishinsu.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, a jiya ya caccaki takwararsa na jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, kan jawaban da yayi bisa zaben gwamnan jihar Edo.
Bayan jami'an 'yan sanda dake aiki a FCIID sun birkice gidan Ibrahim Magu, mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, ya sake kwana ofishin yan sanda.
Hukumar hana fasa kwabrin tare da hadin kan hukumar leken asirin cikin gida DSS sun kai simame kasuwar Singer dake jihar Kano don dakile masu shigo da shinkafa.
Dakarun Sojin musamman na Super Camp 4 Faskari, dake aiki karkashin atisayen 'tsarkake Sahel' sun hallaka yan bindiga akalla 46 a artabun da sukayi a Batsari.
Shugaban kwamitin yakin neman zaben jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP na jihar Edo, Gwamna Nyesom Wike, ya mayarwa gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje.
Dakarun sojin Sector 3 OPERATION LAFIYA DOLE sun samu gagarumin nasara kan wasu yan ta'addan Boko haram da sukayi yunkurin kai musu hari a da safiyar yau.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari