Yanzu-yanzu: Sabbin yan Najeriya 423 sun kamu da cutar Coronavirus

Yanzu-yanzu: Sabbin yan Najeriya 423 sun kamu da cutar Coronavirus

Hukumar takaita yacuwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 423 a fadin Najeriya yau.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:20 na daren ranar Talata 11 ga Agusta, 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta a shafinta na Twitter, ta bayyana yadda wadanda suka kamu a jihohin Najeriya kamar haka:

Lagos-117

FCT-40

Ondo-35

Rivers-28

Osun-24

Benue-21

Abia-19

Ogun-19

Ebonyi-18

Delta-17

Kwara-17

Kaduna-15

Anambra-14

Ekiti-11

Kano-9

Imo-6

Gombe-4

Oyo-3

Taraba-3

Bauchi-1

Edo-1

Nasarawa-1

Jimilla kamuwa - 47,290

Jimillan waraka - 33,609

Jimillan wafati - 956

KU KARANTA: Muna roƙon 'yan Najeriya su ƙara haƙuri kan matsalar rashin tsaro - Buhari

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel