Jihar Zamfara
A ranar Lilitini, 25 ga watan Satumba, da ya gabata ne Rundunar Soji ta kai wani samame akan wasu da ake zargi da fashin shanu da tumaki da boye a dajin Kahuru
Rundunar Sojan Najeriya ta samu bayanai dangane da manufar yan bindigan, inda nan da nan ta aika da Sojojinta kan hanyar garin Tsafe, nan fa aka yi barin wuta.
Kungiyar kwadago reshen jihar Zamfara ta fada yajin aiki gadan-gadan sanadiyara rashin cika alkawurra da kuma yarjejeniyar da kungiyar ta kulla da gwamantin jih
Gwamnatin Zamfara ta nuna aniyarta ta fara sake gina hanyar Gusau zuwa Birnin Gwari mai kilomita 132.7 wanda ke kan iyaka da jihar Kaduna ta hanyar Dansadau.
Kungiyar Kwadago wato NLC sashin jihar Zamfara ta bagwamnatin jihar wa’adin kwanaki 21 kan ta biya ma’aikatan jihar hakkokin su ko ta shiga yajin aiki.
Rahotanni daga kwamishinan kananan hukomi na jihar Zamfara, Alhaji Muttaka Rini ya bayyana cewa, Allah ya karbi ran sarkin Tsafe wanda wasu kan ce 'Yan doton T
NAIJ.com ta samu labarin cewa da yake fitar da martanin a madadin gwamna Yari, jami'in hulda da jama'a na kungiyar gwamnonin Nijeriya Abulrazq Barkindo, ya ce
Akalla bindigogi 1000 ne wasu yan daba, masu kora shanu da yan banga suka sallamar a shirin da gwamnatin jihar Zamfara da sashe soja 1 ta shirya ajihar Zamfar.
Wasu gungun yan bindiga tare da barayin shanu sun mika wuya tare da mika makamansu ga dakarun rundunar sojan kasa a jihar Zamfara, tare da ajiye dimbin makamai
Jihar Zamfara
Samu kari