'Yan bindiga-dadi sun sumami sojoji a Zamfara

'Yan bindiga-dadi sun sumami sojoji a Zamfara

- Har yanzu zaman lafiya ya kasa wanzuwa a cikin al'umma

- 'Yan bindiga sun addabi al'ummar wani yanki a Zamfara

- An tura sojoji don su samar da zaman lafiya

Wasu 'yan bindiga-dadi sun rufarwa sojojin da aka tura kwantar annobar su a wani dajin yankin karamar hukumar Shinkafi da ke jihar Zamfara. Sojojin sun fara rufar wa sansanin 'yan bindiga-dadin ne kafin su kuma su kai musu harin ramuwa.

'Yan bindiga-dadi sun sumami sojoji a Zamfara
'Yan bindiga-dadi sun sumami sojoji a Zamfara Hoto: Daily Trust

Wani wanda ya shaida abin ya ce, "Bayan sojojin sun gama ofereshin din su suna hanyar komawa sai suka ga ba su ga mutum biyu daga cikin su ba. Sai suka koma neman su. A hanyar komawar ne suka ji an rufar musu da harbe-harbe.

DUBA WANNAN: Takaici! Dubi hoton dan-sandan da ya yi wa 'yar shekara sha hudu fyade

"Ba sojan da ya rasa ran sa amma an raunata da dama. Sun samu sun kashe 'yan bindiga biyu a wannan bata-kashin. Sojojin daga baya sun ga mutum biyun da suka nema suka rasa."

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a:

labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng