Jihar Zamfara
NAIJ.com ta ruwaito Yari ya samu wakilcin sakataren gwamnatin jihar Zamfara, Farfesa Abdullai Shikafe, inda yace yawancin yaran da mutuwar ta shafa yan kasa da shekara biyar ne, yayin da wadanda suka sha kuwa suna fama da matsalar
Kaakaki Muhammadu ya cigaba da fadin: ‘Mun gano makamai da suka hada da bindigar AK47 guda hudu, wayar salula kirar Motorola, alburusai, bindigun toka da wasu wayoyin hannu guda uku da na’aurar caja wayoyi....”
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Marafa ya bayyana haka ne a yayin wata ziyara da shuwagabannin jam’iyyar APC na jihar Zamfara suka kai masa a gidansa dake garin Yandoton-Daji dake cikin karamar hukumar Tsafe don murnan bikin Sallah.
hakazalika NAIJ.com ta ruwaito a sakamakon hare haren yan bindigar, mazauna kauyukan dake gefen garin Gusau sun fice daga kauyukansu don tseratar da rayuwarsu, inda suka shigewa garin Gusau, wasu kuma zuwa jihar Katsina.
NAIJ.com ta fahimci cewa, Kakakin rundunar Sojin Kasa, Birgediya Janar Texas Chukwu, ya tabbatar da wannan rahoto inda ya ce hukumar za ta ci gaba da gudanar da sintiri a yankunan domin cafke sauran 'yan ta'adda da suka tsere.
Dakarun sojin Najeriya na bataliyar 223 karkashin atisayen Operation Idon Raini sun kai wata samame a Danguru da kuma dajin Babandoka da ke yankin Dansadau a karamar hukumar Maru da ke jihar Zamfara. Sojin sunyi nasarar halaka yan
A yayin da hukumar ke ci gaba da gudanar da bincike domin tsarkake jihar Zamfara daga muggan kwayoyi, ta kuma samu nasarar cafke wasu 'yan ta'adda 10 cikin Birnin Gusau tare da mallakin muggan makamai a ranar 20 ga watan Janairu.
A ranar Talata 29 ga watan Mayu ne wasu gungun yan bindiga suka kai farmaki wani kauye dake cikin karamar hukumar Tsafe na jihar Zamfara, inda aka samu asarar rayuka daga kowanne bangare, inji rahoton NAIJ.com.
Za ku ji cewa wani Tsohon Gwamnan Zamfara a ya shiga hannun Ibrahim Magu. Jiya dai Kotu ta bada belin wannan tsohon Gwamna amma an hana sa barin Najeriya. An Shinkafi a gaban Kotu ne kan zargin cin kudi a lokacin PDP.
Jihar Zamfara
Samu kari