Yemi Osinbajo
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a dakin taro na ofishin uwargidar shugaban kasa, Abuja a ranar Laraba.
Osinbajo ya kasance a filin motsa jiki yayin karbar bakuncin gasar Baton ta sarauniyar Ingila Elizabeth. Hotuna sun bayyana lokacin da ya ke gudu a filin wasa.
An yi waiwaye kan kudaden da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da mataimakinsa suka kashe kan tafiye-tafiye da kayan abinci da makwalashe daga shekarar 2016.
Mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya yi ikirarin cewa a wannan zamanin babu ɗan siyasar da yafi shigaba Buhari kaurin suna da nagarta a Najeriya
Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa, FarfesaYemi Osinbajo, zasu kashe N3.2 billion wajen tafiye-tafiye kadai a shekarar 2022 da muke dunfara.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya ce 'yan Najeriya ne za su wahala idan aka raba kasar nan. Sai dai kuma masu kudi ba za su wahala sosai ba, talaka ne.
Salihu Tanko Yakasai, tsohon hadimin gwamnan jihar Kano, Ganduje, ya ce ya kamata tikitin takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a 2023 ya koma kudu maso yamma.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Osinbajo zai wakilci shugaban kasa Muhammadu Buhari a babban taro na musamman na shugabannin kasashe da gwamnatocin ECOWAS.
Farfesa Yemi Osinbajo, mataimakin shugaban Najeriya a ranar Alhamis, 9 ga watan Satumba, ya zargi fitattun 'yan Najeriya da ingiza rashin tsaro da kiyayya.
Yemi Osinbajo
Samu kari