Jerin makudan biliyoyin da Buhari da Osinbajo suka kashe kan abinci da tafiye-tafiye daga 2016

Jerin makudan biliyoyin da Buhari da Osinbajo suka kashe kan abinci da tafiye-tafiye daga 2016

An yi waiwaye kan kudaden da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da mataimakinsa suka kashe kan tafiye-tafiye da kayan abinci da makwalashe daga shekarar 2016 kawo yanzu.

A rahoton da Premium Times ta tattara, Buhari da Osinbajo sun kashe kimanin bilyan 14 wajen tafiye-tafiye da abinci kadai.

A kasafin kudin da suka gabatar gaban majalisa a bana (2022) kuma, za'a sake kashe kimanin bilyan hudu.

Kudin da aka tanada don kashewa a 2022 ya ninka wanda aka kashe a 2016 sau biyu.

Ga jerin biliyoyin da suka kashe kan abinci da tafiye-tafiye daga 2016:

Abinci da tafiye-tafiye a 2016 (N1.43 billion)

Abincin Shugaban kasa - N103 million

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Read also

Mun rabawa matasan Najeriya 7,057 tallafin N3bn ta shirin NYIF, CBN

Abincin mataimakin Shugaban kasa - N24 million.

Tafiye-tafiyen shugaban kasa - N643 million

Tafiye-tafiyen mataimakin shugaban kasa - N24.6 million

Abinci da tafiye-tafiye a 2017 (N1.45 billion)

Abincin Shugaban kasa - N115 million

Abincin mataimakin Shugaban kasa - N54 million

Tafiye-tafiyen shugaban kasa - N239 million (cikin gida ) da N739 million (kasar waje)

Tafiye-tafiyen mataimakin shugaban kasa - N88 million (cikin gida ) da N218 million (kasar waje)

Abinci da tafiye-tafiye a 2018 (N1.52 billion)

Abincin Shugaban kasa - N124 million

Abincin mataimakin Shugaban kasa - N89 million

Tafiye-tafiyen shugaban kasa - N250 million (cikin gida ) da N751 million (kasar waje)

Tafiye-tafiyen mataimakin shugaban kasa - N84 million (cikin gida ) da N217 million (kasar waje)

Jerin makudan biliyoyin da Buhari da Osinbajo suka kashe kan abinci da tafiye-tafiye daga 2016
Jerin makudan biliyoyin da Buhari da Osinbajo suka kashe kan abinci da tafiye-tafiye daga 2016 Hoto: Presidency
Source: Facebook

Abinci da tafiye-tafiye a 2019 (N1.5 billion)

Abincin Shugaban kasa - N124 million

Read also

Kasafin kudin 2022: Fadar shugaban kasa za ta kashe N1.6bn wurin siyan sabbin ababen hawa

Abincin mataimakin Shugaban kasa - N72 million

Tafiye-tafiyen shugaban kasa - N751 million (cikin gida ) da N250 million (kasar waje)

Tafiye-tafiyen mataimakin shugaban kasa - N84 million (cikin gida ) da N217 million (kasar waje)

Abinci da tafiye-tafiye a 2020 (N3.4 billion)

Abincin Shugaban kasa - N124 million

Abincin mataimakin Shugaban kasa - N72 million

Tafiye-tafiyen shugaban kasa - N1.7 billion (cikin gida ) da N776 million (kasar waje)

Tafiye-tafiyen mataimakin shugaban kasa - N284 million (cikin gida ) da N517 million (kasar waje)

Abinci da tafiye-tafiye a 2021 (N3.4 billion)

Abincin Shugaban kasa - N124 million

Abincin mataimakin Shugaban kasa - N71 million

Tafiye-tafiyen shugaban kasa - N1.7 billion (cikin gida ) da N776 million (kasar waje)

Tafiye-tafiyen mataimakin shugaban kasa - N284 million (cikin gida ) da N517 million (kasar waje)

Read also

A kasafin kudin 2022, Buhari ya bukaci N5.23bn na gyaran fadar shugaban kasa

Abinci da tafiye-tafiye a 2021 (N3.57 billion) da za'a kashe

Abincin Shugaban kasa - N301 million

Abincin mataimakin Shugaban kasa - N156 million

Tafiye-tafiyen shugaban kasa - N1.7 billion (cikin gida ) da N775 million (kasar waje)

Tafiye-tafiyen mataimakin shugaban kasa - N301 million (cikin gida ) da N778 million (kasar waje)

Source: Legit.ng

Online view pixel