Amurka
Kasar Amurka ta ba Najeriya tabbacin cewa, abinda ya faru a kasar Afghanistan ba zai taba faruwa a Najeriya ba, duba da banbancin da ke tsakanin lamurran kasar.
Amurka ta gama janyewa a kasar Afghanistan yayin da jirginta na karshe mai kwashe Amurkawa ya tashi daga birnin Kabul a jiya Litinin 30 ga watan Agustan 2021.
Gwamnan jihat New York ta kasar Amurka, Andrew Cuomo, ya yi murabus daga mukaminsa biyo bayan matsin lambar da yake sha saboda zarginsa da neman mata a jihar.
Wata tsohuwa da danginta sun shiga farin ciki yayin da suka gane wasu kudaden da suka zubar a shara kuma aka dawo musu dasu cikin kasa mintuna 10 in ji rahoto.
Ofishin ministan shari'a a Najeriya ya magantu kan tuhumar da FBI ke yi wa Abba Kyari na karbar cin hanci da hada hannu da Hushpuppi wajen aikata wata harkalla.
Babban Lauya a Najeriya ya bayyana cewa, FBI ba ta ikon kame Abba Kyari matukar bata bi hanyoyin da dokokin tarayyar Najeriya ta tana ba kan kame dan kasa.
Bincike daga FBI ya bayyana dalla-dalla yadda Huspuppi ya aika wa da Abba Kyari wasu makudan miliyoyi ta asusun banki, wanda tuni aka fara gudanar bincike akai.
Cibiyar binciken manyan laifuka a Amurka ta kwamuso wasu 'yan Najeriya da ke damfarar gwamantin Amurka cikin wani shirin tallafin marasa aikin yi na kasar.
Matasan Arewa sun yi kakkausan martani kan zargin da kotun Amurka ta yi kan jami'in dan sanda Abba Kyari na cewa ya hada hannu da Hushpuppi ya karbi cin hanci.
Amurka
Samu kari