Taraba
Wani mummunan al'amari ya cika da yan gida daya su uku bayan tsawa ta fado masu, su dukka sun mutu yayinda mahaifiyasu ta kone a sassan jikinta a jihar Taraba.
Kafin a kashe shi ranar Talata, an taba saka ladan miliyan N10 a kan duk wanda zai bayar da wata gudunmawa da zata kai ga kama Gana, wanda ya addabi jihohin Ben
Wasu mutane da ake zargin barayi ne sun sace wata matar aure a kauyen Namne dake cikin karamar hukumar Gassol dake jihar Taraba a ranar Asabar, kwanaki hudu...
Mutane uku sun mutu sannan kuma an kone gidaje masu yawan gaske sakamakon sabon rikici da ya barke tsakanin kabilar Tiv da Jukun a garin Dananacha, dake cikin..
Jami'an yan sanda a jihar Taraba sun cafke wani tsohon najadu da ya saci yarinya yar shekara 11 inda yake lalata da ita da kuma bayar da ita haya ga wasu mazan.
Mahara da ake zargi ‘yan daban daji ne, sun kashe wani mutun a harin da suka kai kan al’ummar Kona, wani kauye da ke wajen Jalingo, babban birnin jihar Taraba.
Gwamnan Taraba ya maida wadanda ba Kiristoci ba ‘Yar bowa a Jihar. Kungiyar MURIC ta bukaci gwamnan ya rika tafiya da Musulmai da sauran kabilun da ke jihar.
Gwamnan Ishaku Darius na jihar Taraba ya sallami Alhaji Hassan Mijinyawa, babban sakataren yada labaransa. Ya sallamesa be a ranar Asabar inda ya maye gurbinsa.
Ya zuwa ranar Talatar, an sallami mutane 13,792 daga cibiyoyin killacewa da ke fadin kasa bayan an tabbatar da cewa sun warke sarai. Kazalika, cutar ta hallaka
Taraba
Samu kari