Jihar Sokoto
Za a ji labari Gwamnati ta sa ranar bude SSCOE a karon farko bayan kashe Deborah Yakubu. Hukuma ta ci kowane dalibi tarar kudi kafin a dawo karatu a SSCOE.
Jihar Sokoto - Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Abubakar, ya tabbatar wa masu bautar kasa na shekara 2022 a jihar Sokoto cewa dokar Shari’a musul.
Gwamna Nyesom Wike ya gayyaci jagoran jam'iyyar APC a Jihar Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, ya zo ya kaddamar da ayyuka a Jihar Rivers a ranar 9 ga wa
Wani 'dan gani-kashenin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa mutuwa ce kadai za ta raba shi da shugaban kasan baya ya kira shi da mai gaskiya.
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Bello Yabo na Sokoto, ya samu gaisuwar ban girma da jinjina daga wasu matasa har gidansa kan yadda yake fadin gaskiya.
Kwamitin da gwamnatin jihar Sokoto ta kafa domin binciken ainhinin rikicin da ya jawo kashe Deborah Samuel a kwalejin Shehu Shagari ya miƙa rahoto ga Tambuwal.
Shugaban karamar hukumar Tangaza, kuma makusancin gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Isah Salihu Bashar Kalanjine tare da kansilolo 8 sun koma APC daga PDP.
Gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, mataimakinsa da wasu jiga-jigan PDP reshen jihar sun tarbi wani babban jigon APC ya yarda kwallon mangwaro don ya huta d aƙuda.
An gano gawarwaki a kalla guda 26 na mazauna kauyen Duma a karamar hukumar Tureta kamar yadda Daily Trust ta rahoto. Rahotanni sun ce mutanen sun nutse ne a ruw
Jihar Sokoto
Samu kari