Jihar Sokoto
Mai neman zama shugaban ƙasa a inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa duk da ya sa an goge rubutun farko amma daga baya ya sake rubutun Allah wadai.
Tukur Buratai, tsohon babban hafsan sojojin kasa ya nuna farin ciki bayan dansa ma suna Tukur Buratai Jnr ya tuka shi a jirgin sama daga Sokoto zuwa Abuja.
Yayin da shugaba Buhari da ministan tsaro, Bashir Magashi suke jSokoto domin halartar wani taron sojoji, ‘yan bindiga sun halaka ‘yan sanda 3 da ‘yan kasuwa 3.
Miyagun yan bindiga sun kai hare-hare daban-daban a kuyukan yankin kananan hukumoin Goronyo da Sabon Birni a jihar Sakkwato, sun kashe mutane 7 sun sace 5.
sanatan sokoto ta arewa alhaji alu magatakardan sokoto na jimamin rashin matarsa wadda ta kasance uwar gida a gareshi kuma uwar yayansa wacce ta rasu jiya.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa tace Kotun majistire a Sakkwato ta ya ke wa Nasiru Idris, wanda aka kama da PVC sama da 100 hukuncin gidan yari na shekara.
Yayin da babban zaɓen 2023 ke kara kusantowa, jam'iyyar APC reshen jihar Sakkwato ta samu gagarumin goyon baya a kokarin ta na kwace mulki daga hannun PDP.
Mashawarcin na musamman ga Gwamna Aminu Tambuwal, Bello Malami, ya fice daga jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya koma jam'iyyar APC gabanin zaben 2023.
Dukkan yan takara da shugabannin jam'iyyar Peoples Redemption Party, PRP, sun tattare sun koma jam'iyyar All Progressives Congress, APC, domin bada gudumawarsu.
Jihar Sokoto
Samu kari