Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Zamfar, Abdulaziz Yari, ya bayyana niyyarsa ta tsayawa takarar Sanata da zai wakilicin yammacin Zamfara a majalisar dattijai. Da yake ganawa da manema labarai yau, Litinin, a Gusau, gwamna Yari y ace zai yi takarar
A kidaya ta karshe da aka yi, akwai mutum 14 dake takarar neman jam’iyyar PDP ta tsayar da su takarar shugaban kasa. ‘Yan takarar su ne, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar; tsohon shugaban majalisar dattijai, David Ma
Mun samu cewa wakilai ma su fidda 'yan takara na jam'iyyar APC a mazabu da kuma kananan hukumomi, sun bayyana rashin amincewar su kan zaben 'yar tinke da da shugaban jam'iyyar, Kwamared Adams Oshiomhole, ke kokarin dabbakawa.
Mun samu cewa akwai 'yan siyasa 120 da kowanen su ya biya N6m domin mallakar fam na takarar kujerun gwamna a fadin kasar nan karkashin inuwa ta jam'iyyar PDP kamar yadda binciken jaridar The Punch a karshen makon nan ya bayyana.
Majiyar NAIJ.com ta ce mafi yawancin wadanda suka hallarci taron sun yanke shawara bin Shekarau zuwa APC amma tsohon kwamishinansa kuma amininsa, Salihu Sagir Takai ya ce zai zauna a PDP. Farouq Iya, tsohon Ciyaman din PDP na jiha
A ranar Juma'ar da ta gabata ne shugaban jam'iyyar APC na kasa, Kwamared Adams Oshiomhole, ya yiwa tsohon gwamnan jihar Kano, Mallam Ibrahim Shekarau, lale maraba gami yaba masa dangane da sauyin sheka zuwa jam'iyyar.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, kuma daya daga masu neman tikitin takarar shugabancin kasa a PDP, Sanata David Mark, ya yi kira ga jam'iyyar su guji aikita abubuwa da zasu janya rabuwan kai a jam'iyyar musamman yanzu da za'a gu
"Kamar yadda kuka sani, tare da ni akayi gwagwarmayar tabbatar da cewa yayana ya yi nasarar zama gwamna. Ni dan jam'iyyar PDP ne mai biyaya ga jam'iyyar kuma ina biyya ga yaya na gwamna Ibrahim Hassan Dankwambo. Kamar yadda kowa y
Rahoton da muka samu daga Daily Trust na cewa, Sanata Suleiman Uthman Hunkuyi, mai wakiltan Kaduna ta Arewa ya sanar da niyyarsa na tsayawa takarar gwamnan a zaben 2019 karkashin jam'iyyar PDP. Sanatan da ya sauya sheka daga APC z
Siyasar Najeriya
Samu kari