Siyasar Najeriya
Mun samu daga Leadership cewa Buhari Mohammed Dankwambo, kani ga gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo da Auwal Abdullahi Gafakan Akko, jagoran yakin neman zaben shugabancin kasa na Sanata Ahmed Makarfi suna shirin ficewa
Hukumar 'yan sanda ta damke mutumin da ya bata bayanan karya har ta kai jami'an hukumar sun kai samame gidan dattijo Edwin Clark da ke Abuja. An gabatar da Ismail Yakubu a hedkwatan yan sanda da ke Abuja a safiyar yau. Yakubu maza
'Dugunzumar neman tazarce ta wasu gwamnoni 5 na jam'iyyar adawa ta PDP sun fara shirye-shirye na ƙulla yarjejeniya da shugaban kasa Muhammadu Buhari dangane da babban zabe na 2019 kamar yadda shafin jaridar The Nation ya ruwaito.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Abba na takarar mukamin Sanata mai wakiltar mazabar Jigawa ta tsakiya a karkashin inuwar jam’iyyar APC, wanda a yanzu haka wani tsohon babban jami’in hukumar kwastam, Sabo Nakudu yayi dare dare akai.
Kazalika, Atiku ya yaba wa tsohon shugaban kasa Jonathan tare da bayyana shi a matsayin jarumi saboda karbar kayen da shugaba Buhari ya yi masa a zaben 2015. Sai dai wadannan kalamai na Atiku sun jawo masa raddi daga ‘yan Najeriya
Gwamnan jihar Ebonyi, Injiniya David Umahi ya bayyana cewa mafi yawa daga cikin wadanda suka sace kudaden gwamnati suna boye kudaden ne a bankunan kasashen waje, makabarta da gidajen karkashin kasa. Gwamnan ya yi wannan furucin ne
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi tsokaci kan bashin da Najeriya ta karba daga kasar China inda ya ce Najeriya za ta iya biyan bashin ba kamar yadda wasu ke ganin cewa bashin zai zama matsala ga Najeriya nan gaba. Shugaban kasar ya f
Mai neman PDP ta tsayar da shi takarar gwamna a jihar Kwara, Sunday Babalola, ya sanar da ficewar sa daga jam’iyyar tare da tsallakwa zuwa jam’iyyar APC. Injiniya Babalola, ya bayyana cewar ya fita daga PDP ne saboda ba zai iya za
Mai neman PDP ta tsayar da shi takarar shugaban kasa a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana wa ‘yan jam’iyyar a jihar Legas babbar nadamar sa. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito Atiku na fadawa ‘yan majiy
Siyasar Najeriya
Samu kari