Siyasar Najeriya
An yi taron gangamin PDP jiya a Abuja, an zabi shugabannin PDP a matakai daban-daban na kasa. Wani jigon PDP ya bayyana hanyoyin da PDP za ta bi ta dawo martaba
An yi taron gangamin PDP, lamari ya tafi daidai yayin da aka kammala kada kuri'un 'yan takarar shugabancin jam'iyyar kana aka sanar da wadanda suka ci zaben.
Jam'iyyar PDP ta yi sabbin shugabanni bayan zaben da wakilan jam'iyyar suka gudunar a yayin gudunar da taron gangaminta jiya Asabar a Abuja. An zabi sabbi 20.
Yayin da ake ci gaba da zargin Jonathan zai koma APC, a yau ana taron gangamin PDP amma bai samu halarta ba. An ce ya cilla kasar waje halartar wani taro maimak
Ana ci gaba da taron gangamin jam'iyyar PDP a Abuja. An ga hotunan 'yan siyasa na neman tsayawa takarar kujerun siyasa daban-daban na sassan kasar nan baki days
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta tantance wasu mutane 27 domin yin takara a zaben kwamitin ayyuka na kasa na jam'iyyar, gabannin babban taronta.
Wasu fitattun 'yan Najeriya sun yi ruwa da tsaki wurin tabbatar da goyon bayansu ga jigon jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu kan ya gaji shugaban kasa Buhari.
Tsohon ɗan taƙarar shiugabn ƙasa kuma sanannen ɗan jarida a Najeriya, Dele Momodu, ya koma babbar jam'iyyar hamayya PDP, ya kuma roki yan Najeriya su yafe masa.
A jiya ne Dr. Olusegun Mimiko da magoya bayansa suka amince su sauya-sheka zuwa jam’iyyar PDP. Shugaban jam’iyyar ZLP, Joseph Akinlaja, ya bada wannan sanarwa.
Siyasar Najeriya
Samu kari