Siyasar Najeriya
Wasu fitattun 'yan Najeriya sun yi ruwa da tsaki wurin tabbatar da goyon bayansu ga jigon jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu kan ya gaji shugaban kasa Buhari.
Tsohon ɗan taƙarar shiugabn ƙasa kuma sanannen ɗan jarida a Najeriya, Dele Momodu, ya koma babbar jam'iyyar hamayya PDP, ya kuma roki yan Najeriya su yafe masa.
A jiya ne Dr. Olusegun Mimiko da magoya bayansa suka amince su sauya-sheka zuwa jam’iyyar PDP. Shugaban jam’iyyar ZLP, Joseph Akinlaja, ya bada wannan sanarwa.
Jam'iyyar ZLP ta ruguje yayin da dukkan mambobinta a jihar Oyo suka sauya sheka zuwa jam;iyyar PDP. Shugaban ZLP na kasa shi ma ya tsunduma jam'iyyar ta PDP.
Tsohon ministan sufuri, Ibrahim Isa Bio ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Tsohon ministan sufuri a tarayyan Najeriya kuma tsohon shugaban majalisar dokokin jihar Kwara ya sauya sheka daga jam'iyyar APC mai mulki zuwa mai hamayya PDP
Daya daga cikin yayan Basaraken Ebiraland, kuma shahararren ɗan kasuwa, Yarima Malik Ado Ibrahim, ya shiga jami'iyyar hamayya YPP kuma zai tsaya takara a 2023.
Gwamnonin jihohi hudu na jam'iyyar PDP sun dira jihar Oyo domin zawarcin tsohon gwamnan jihar Mimiko zuwa jam'iyyar PDP. A halin yanzu sun shiga tattaunawa dash
Dr Obiora Okonkwo, Dan takarar gwamna na jam'iyyar Zenith Labour Party (ZLP) da za a yi a ranar 6 ga watan Nuwamba, ya zubar da hawaye a yayin da ya ziyarci gar
Siyasar Najeriya
Samu kari