Siyasar Najeriya
Shugaban kungiyar yakin neman zaben Buhari, BCO, Alhaji Danladi Pasali ya riga mu gidan gaskiya. Daily Trust ta ruwaito cewa Pasali ya rasu ne a asibiti a babba
Babban ɗan kasuwa daga jihar Benuwai dake arewa maso tsakiya a Najeriya ya rubuta wa shugaɓa Buhari wasika domin sanar da shi kudurinsa na maye gurbinsa a 2023.
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana ranar da za ta gudanar taron gangaminta na gabanin babban zaben da ke tafe na 2023. An sanya ranar 26 ga watan Fabrairu.
Hadimin Muhammadu Buhari kan harkokin siyasa, Babafemi Ojudu ya bayyana cewa sam ba zai taba marawa takarar shugaban kasa na babban jigon APC, Tinubu baya ba.
Fastocin yakin neman zaben shugaban kasa na gwamnan jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel, sun bayyana a wasu yankuna na jihohin Kano da Jigawa gabannin zaben 2023.
Ta sake rincabewa a jam'iyyar APC, daraktan kungiyar gwamnoni ta PGF ya yi murabus bayan zaman da jam'iyyar ta yi kan tarin gangamin ta na kasa da ke tafe.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta gayyaci Muazu Magaji, tsohon kwamishinan ayyuka na Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, sashin SBI na siyasa ne suka gayyace sa.
Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Sanata Iyorchia Ayu, ya ce babu makawa jam’iyyarsa ce za ta samar da magajin shugaban kasa Buhari.
Jigon APC na kasa, Bola Tinubu, ya ce Najeriya za ta yi nasara a yaki da fashi da makami, garkuwa da mutane, kashe-kashe da sauran matsalolin da ake fuskanta.
Siyasar Najeriya
Samu kari