Siyasar Najeriya
Bayan samun nasarar kammala babban taro na ƙasa tare da zaben shugabanni na ƙasa, PDP ta saka ranar taron zaben shugabanni a arewa maso yammacin Najeriya .
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bukaci 'yan Najeriya da kada su ji tsoron shugabancin Ibo a zaben 2023 mai zuwa, cewa babu dan kabilar da zai raba kasar.
Shahararren dan jarida kuma mawallafin mujallar Ovation, Dele Momodu, ya ce Allah ne ya tanade shi domin ya zama shugaban kasar Najeriya a babban zaben 2023.
Hular al'ada ta babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu ta bayyana a kasuwar intanet kuma tuni yan Najeriya suka fara neman nasu.
Fitaccen dan jaridar nan Dele Momodu ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP. A yanzu haka yana ganawa da shugaban jam'iyyar.
Yayin da babban zaben kasar na 2023 ke kara gabatowa, ana sanya ran cewa manyan yan siyasar Ibo za su ayyana aniyarsu na neman babban kujera ta daya a kasar.
Tsohon mataimakin gwamnan CBN, Kingsley Moghalu, ya bayyana cewa ya manta ya sanar da Shugaban kasa Muhammadu Buhari aniyarsa na takarar shugaban kasa a 2023.
Otunba Alao Akala, tsohon gwamnan jihar Oyo ya rasu a ranar Laraba da safe. Mutuwarsa ta zo ne bayan wata daya da basaraken garin su ya rasu, Soun na Ogbomoso.
Gwamna David Umahi. ya jihar Ebonyi yace yana ɗaya daga cikin makusantan Buhari. kuma yana kwarewar da zai ɗora daga inda shugaban ya tsaya matukar ya samu dama
Siyasar Najeriya
Samu kari