Siyasar Najeriya
Jarumin masana'antar shirya fina-finan hausa Kannywood, Ahmad Lawan, ya bayyana shirinsa na tsayawa takarar mamba a majalisar dokokin jihar Katsina a zaben 2023
A cikin wata wasika da dan majalisar ya rubuta da hannu, kana aka yada a kafar sada zumunta na Facebook, an ga kalaman da ya yi cikin sauki, inda ya ce zamansa
Obasanjo ya ce da ace hukumar EFCC na aikinta yadda ya kamata toh da ya kamata ace wasu masu neman takarar kujerar shugaban kasar Najeriya a 2023 suna a kurkuku
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, jagora na kasa na jam'iyyar APC, ya ce ya taimakawa mutane da dama a kasar nan sun cimma burinsu na siyasa. Tinubu, wanda ke neman ta
Dan takarar gwamna a Jihar Kaduna jam’iyyar PDP, Sanata Shehu Sani, ya yi alkawarin samar da shugabancin da zai zama gada tsakanin arewa da kudancin Jihar Kadun
Shugaban jam'iyyar NNPP na jihar Kano ya tada kura bayan da aka nada sabon shugaban NNPP a jihar. Shugaban na NNPP ya zargi Kwankwaso da kokarin mamaye NNPP.
Jam'iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ta rushe kwamitin shugabanninta na jiha da na tarayya gaba daya kuma ta nada sabuwar kwamitin rikon kwarya na wata.
Tsohon mamallaki kuma manajan darekta na FSB international Bank, Alhaji Mohammed Hayatu-Deen, ya bayyana kudirin sa na tsayawa takarar shugaban kasa a 2023 kark
Tsohon Shugaban hukumar shirya zaben kasa watau INEC, Farfesa Attahiru Jega, a ya bayyana cewa Najeriya na gab da rugujewa saboa gangancin da mulkin makafin.
Siyasar Najeriya
Samu kari