Siyasar Najeriya
Akwai zargin da ke ta yaduwa na cewa ministan ya isa gidan Adamu da ke Keffi dauke da jakunkunan kudi niki-niki domin ya siye zuciyar shugaban APCn na kasa.
Shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Bauchi, Tijjani Aliyu, ya karyata labaran da ke cewa yana tuntubar sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa PDP.
Sumbo Owolabi, tsohon kwamishinan albarkatun ruwa na jihar Oyo a karkashin gwamnatin marigayi tsohon gwamna, Abiola Ajimobi, ya sauya sheka daga APC zuwa PDP.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya bayyana cewa sabanin rade-radin cewa ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP, har yanzu yana nan a APC mai mulki.
Matar gwamnan Ondo Betty Anyawu ta na so ta yi takarar kujerar Majalisar Dattawa a inda ta fito, gabashin jihar Imo a zabe mai zuwa da za ayi a shekarar 2023.
Fadar shugaban kasa a ranar Litinin ta mayar da martani ga Bishop Mattew Hassan Kukah, bisa caccaka Shugaba Muhammadu Buhari da yayi a sakonsa na barka da Easte
Ibadan - Wani matashin Malamin addini dan shekara 40 ya ayyana niyyar shiga takarar neman kujeran shugaban kasar Najeriya a zaben 2023 da zai gudana a Febrairu.
Gwamnan jihar Ribas kuma ɗan takarar kujerar shugaban ƙasa, Nyesom Wike, ya bayyana cewa APC ce matsalar Najeriya wajibi yan Najeriya su kawar da ita a zaɓe.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bukaci wadanda ya nada mukaman siyasa da ke da burin yin takara a babban zaben 2023 da su ajiye mukaman nasu.
Siyasar Najeriya
Samu kari