Siyasar Najeriya
am’iyyar APC ta samu karuwar fiye da mambobi 1,502 wadanda suka bar jam’iyyar PDP a gundumar Pil Gani da ke karamar hukumar Langtang ta arewa a Jihar Filato, Th
Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya bayyana wa’adin shugaban kasa Muhammadu Buhari karo na 2 a matsayin wata damar da ya bata na alkawarin da ya yi ga ‘yan Najeriya.
Mr Kola Abiola, babban dan wanda ake yi wa kallon ya lashe zaben shugaban kasa na June 12, marigayi Cif MKO Abiola ya shiga jam'iyyar Peoples Redemption Party,
A ranar Alhamis, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana yadda gwamnatinsa ke cika duk alkawuran da ya daukar wa ‘yan Najeriya yayin kamfen din zaben 2015, Ni
Gabanin zaben 2023, babban malamin Deeper Life Christian Life, Fasto William Kumuyi, ya ce Najeriya na bukatar shugabanni masu tsoron Allah a wannan lokacin.
Akwai alamun manyan jam’iyyun siyasar kasar biyu na All Progressives Congress da Peoples Democratic Party za su iya tura tikitin shugaban kasa zuwa shiyya daya.
Wani jigo na jam’iyyar APC, Gbenga Olawepo-Hashim ya shawarci ‘yan Najeriya akan zabinsu na shugaban kasa a shekarar 2023, inda ya ce su kiyayi zaben dan siyasa
Rahoto ya bayyana cewa, dubban dubatan 'yan APC da PDP daga jihar Katsina ne suka mika kansu ga jam'iyyar NNPP bayan da aka kammala zaben kananan hukumomi.
Sanatan APC daga jihar Goje ya kwankwaje 'yan mazabarsa da kyautar babura da keke napep. Ya bayyana dalilin yin wannan babbar kyauta ga 'yan mazabar tasa.
Siyasar Najeriya
Samu kari