Wakilan APC gabanin zaben fidda gwani: Kano na da 465, da sauran adadi da kowace jiha ke da shi
Domin zama dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki, yan takara irin su mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, Rotimi Amaechi da sauransu za su fafata wajen neman goyon bayan wakilai 7,800.
Masu lura da al’amuran siyasa na ganin cewa yawan adadin wakilai da jihohi ke da shi zai taka muhimmiyar rawa wajen tantance abun da kowani dan takara zai samu.
A wannan rahoton, Legit Hausa ya lissafo jerin wakilai na kowace jaha.
Kano: Wakilai 465
Katsina: Wakilai 384
Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!
Borno: Wakilai 324
Osun: Wakilai 308
Lagos: Wakilai 304
Oyo: Wakilai 292
Jigawa: Wakilai 266
Niger: Wakilai 251
Ogun: Wakilai 248
Nasarawa: Wakilai 245
Abia: Wakilai 154
Adamawa: Wakilai 184
Akwa Ibom: Wakilai 165
Anambra: Wakilai 163
Bauchi: Wakilai 202
Bayelsa: Wakilai 79
Benue: Wakilai 180
Cross River: Wakilai 194
Delta: Wakilai 170
Ebonyi: Wakilai 154
Edo: Wakilai 168
Ekiti: Wakilai 216
Enugu: Wakilai 131
Gombe: Wakilai 134
Imo: Wakilai 236
Kaduna: Wakilai 234
Kebbi: Wakilai 213
Kogi: Wakilai 222
Kwara: Wakilai 195
Ondo: Wakilai 200
Plateau: Wakilai 185
Rivers: Wakilai 151
Sokoto: Wakilai 193
Taraba: Wakilai 146
Yobe: Wakilai 222
Zamfara: Wakilai 169
FCT: Wakilai 53
Shugaban masu rinjaye a majalisar Bauchi ya karyata rade-radin barinsa APC zuwa PDP
A wani labari na daban, mun ji cewa akwai alamu masu karfi da ke nuna cewa wasu yan majalisar dokokin jihar Bauchi na iya bin sahun kakakin majalisar, Abubakar Suleiman zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) mai mulki a jihar, Nigerian Tribune ta rahoto.
A makon da ya gabata ne kakakin majalisar dokokin jihar ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) wacce ita ce mafi rinjaye a majalisar.
Sai dai kuma, shugaban masu rinjaye a majalisar, Tijjani Mohammed Aliyu, ya nesanta kansa daga cikin wadanda ake rade-radin cewa za su bar APC.
Asali: Legit.ng