Siyasar Najeriya
Wata kotu a jihar Gombe ta daure wan hadimin Sanata Danjuma Goje saboda yin wani rubutun da bai dace ba a Facebook. An ki ba da belinsa har sai an sake zaman
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya yi martani kan hukuncin kotu na rushe shugabannin bangarensa na APC yana mai cewa za su daukaka karar. Hakan na z
Wata babban kotu mai zamanta a Abuja karkashin Mai Shari'a Hamza Mua'zu ta soke dukkan shugabannin jam'iyyar All Nigeria Peoples Congress da ke biyayya ga Gwamn
Daya daga cikin dattawan arewa,Alhaji Tanko Yakasai,ya ce kokarin ganin rabewar kasar nan da Nnamdi Kanu ke yi ya raunana yuwuwar samun dan takara nagari a Ibo.
Tawagar masu ruwa da tsaki na jam'iyyar hamayya PDP daga yankin arewa ta tsakiya sun bayyana goyon bayan su ga takarar Bukola Saraki, ya zama shugaban ƙasa.
Wani jigo a jam'iyyar APC ya bayyana yadda jam'iyyar PDP ta lalata kasar nan, inda yace kasar ba za ta iya amincewa da PDP ta sake mulki ba nan kusa. Ya bayyana
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya caccaki'yan jam'iyyar APC a jiharsa, inda ya bayyana su a matsayin masu kawo masa cikas a ayyukansa na kawo ci gaba a jihar
Gwamnan jihar Benue ya gargadi 'yan jihar Benue kan irin yadda suke hada kai su zage shi su kuma ci mutuncinsa. Ya ce ya ubangiji ne ya tsaya masa ya ba shi uma
Tsohon shugaban kasan Afirka ta kudu,Thabo Mbeki ya bayyana yadda shi da tsohon shugaban kasan Najeriya,Abdulsalami Abubakar suka hada kai wurin hana shi mulki.
Siyasar Najeriya
Samu kari