Siyasar Najeriya
Olusegun Obasanjo ya ba ‘Yan Najeriya satar-amsar wanda ya dace da mulki. Tsohon Shugaban ya fadi abubuwan da ya kamata mutane su duba wajen zaben shugaba.
Tsohon soja mai jini a jika, kuma tsohon dogarin shugaban mulkin soja marigayi Janar Sani Abacha ya bayyana abu na farko da zai fara yi idan ya zama shugaban ka
Gwamnonin jihohi 9 ke batar da miliyoyin kudi domin daukar hayar jiragen sama su na kamfe. Wadannan gwamnoni na amfani da jirage zuwa yawon yakin neman zabe.
Tsohon Gwamnan PDP ya karyata El-Rufai a kan maganar sauya-sheka zuwa APC. Sule Lamido bai da labarin haduwa da Nasir El-Rufai ko tunanin ficewa daga PDP a 2014
Janar Tukur Buratai ya bayyana dalilin da ya sa yake goyon bayan Amaechi ya karbi mulki a 2023, ya ce Amaechi ya nuna kokarinsa a duk mukaman da ya rike a baya.
Wani dan takarar gwamnan jihar Delta a karkashin jam’iyyar APC Amb Uba A. Michael ya gamu da mumunan hatsarin mota a hanyar filin jirgin sama da ke kusa da gari
Birnin tarayya Abuja - Babban dogarin marigayi Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha ya shiga jerin masu neman takara kujerar shugaban kasa a zaben 2023
Aminu Waziri Tambuwal, gwamnan Jihar Sokoto kuma dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP ya yi zargin cewa ‘yan Najeriya su na rayuwa cikin kunci kark
'Dan majalisar dake wakiltar mazabar Bagwai/Shanono a majalisar jiha, Ali Ibrahim Isah Shanono, ya dawo jam'iyyar APC bayan kwanaki da komawa jam'iyyar NNPP.
Siyasar Najeriya
Samu kari