Siyasar Najeriya
Bayanai sun fara fitowa yayin da tsagin mataimakin shugaban ƙasa, Yemi Osinbajo, suka fara tattaunawa da jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Kwankwaso.
Kwamitin riko na APC na kasa karkashin jagorancin Gwamna Mai Mala Buni ya cimma matsaya a kan rikicin cikin gida da ya dabaibaye jam’iyyar reshen jihar Kano.
Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattawa ya bayyana dalilin da ya sa ya fice daga jam’iyyar APC sannan kuma ya yi ikirarin cewa ya fuskanci tsangwama.
Dan majalisar dokokin tarayya, Sanata Muhammadu Adamu Alieru ya shiga sahun masu kira ga a mika shugabancin kasar zuwa yankin kudancin Najeriya a shekarar 2023.
Gabanin zaben gwamnan Jihar Ekiti ta ranar 18 ga watan Yuni, tsohon Gwamna Segun Oni, kuma wanda ya zo na biyu a zaben cikin gida da aka kammala a baya-bayan na
Fitaccen malamin addini islama nan a jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya jagoranci wasu farfesoshi takwas sun shiga jam'iyyar ADC, bayan ficewa daga APC.
Tsohon gwamnan jihar Abia kuma sanata mai wakiltar jihar Abia ta arewa a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Kalu, yace yana ganin wajibi yan siyasa su je Yari.
Sanata Orji Uzor Kalu ya yi ikirarin cewa duk abin da Bola Tinubu ke taƙamar yana da shi a siyasa to shi ma a shirye yake, dan haka sai dai su fafata a APC.
A ranar Alhamis, 3 ga watan Fabrairu, mataimakin marasa rinjaye a Majalisar Dattawa, Emmanuel Bwacha, ya fice daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya k
Siyasar Najeriya
Samu kari