Siyasar Najeriya
Kabiru Garba Marafa ya fadawa Asiwaju Bola Tinubu cewa Jam’iyyar APC ta ci zabe ta gama a Zamfara, ba a maganar ‘Yan adawan da za su iya yakar su a zaben 2023.
Bayan hukuncin kotun tarayya, jam'iyyar PDP mai adawa ta shirya sabon zaɓen fidda gwanin ɗan takarar Sanatan Kaduna ta tsakiya, Ibrahim Usman, ya samu nasara.
Yayin da zaɓe ke kara kusantowa, jam'uyyar PDP ta yi rashin daruruwan mambobinta a jihar Ondo, mutanen sun tabbatar da sauya sheka zuwa APC a yankin Idarre.
Za a ji cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yana harin kuri’u miliyan 15 daga mutanen Kudu maso yamma. Manyan Yarbawa 10, 000 za su marawa takarar Bola Tinubu baya.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, yace halin da PDP take ciki yanzu mai sauki ne, nan gaba rikicin nan zai tsananta matukar ba'a shawo kan batun ba.
An habe mutum daya sakamakon farmakin da aka kai wa magoya bayan ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, a Eberi dake Omuma a Ribas.
Yayin da ake ta shirin tunkarar babban zaɓen 2023, a jihar Kuros Riba rikici ne ke neman kai jam'iyyar APC mai mulki ƙasa, wani jigo yace zai wa PDP a 2023.
Gwamnan jihar Katsina ya ayyana dokar hana amfani da 'yan daba a zaben 2023. Ya kawo dokar ne don kafa tarihi mai kyau da kuma tabbatar da an yi zabe sahihi.
A wurin taron mahawara tsakanin masu neman kujera lamba ɗaya a Najeriya, an hangi Peter Obi na kalaman nuna fushin kan wani hali da Dino Melaye ya nuna msa.
Siyasar Najeriya
Samu kari