Siyasar Najeriya
Nyesom Wike na jihar Ribas da sauran gwamnonin PDP 4 da ke fushi da jam'iyyar sun juya wa Atiku baya, Hudu cikinsu sun goyi bayan Tinubu, daya ya bi Peter Obi.
Ose Anenih, mamba na kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ba aikin Atiku bane hada kan jam'iyya.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, ya ce ya riga ya fara kamfen dinsa duk da cewa ba a warware rikicinsa da bangaren Gwamna Wike ba.
Sanata Aishatu Binani ta bayyana cewa ta janye daga shugabancin kwamitin yakin neman zaben Tinubu a jihar Adamawa sakamakon rikicin da ya kunno kai a jam’iyyar.
Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya ta bayyana halin da kasar nan ke ciki da kuma yadda 'yan siyasa ke shirin amfani da 'yan daban wajen gangamin zaben 2023.
Shugabar mata ta jam'iyyar PDP a jihar Zamfara ta bayyana sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki, ta ce sam babu shugabanci nagari a PDP, dole ta sauya sheka.
Dan takarar shugaban kasa a zabe mai zuwa a jam'iyyar Labour ya bayyana abin da zai fi mai da hankalinsa a kai idan ya samu damar gaje kujerar Buhari a 2023.
Dan majalisar tarayya na Kano, Hon Ado Doguwa ya karyata rahoton da wani kafar watsa labarai na intanet ya wallafa na cewa ya ce zai tona wa Ganduje asiri.
Za a ji yadda Gwamna Nyesom Wike yake cigaba da yi wa Magoya bayan Atiku bita-da-kulli. Lee Maeba mai jagorantar yi wa Atiku Abubakar kamfe ya rasa kadararsa.
Siyasar Najeriya
Samu kari