Siyasar Najeriya
Naja'atu Muhammad ta tono batun da yake da alaka da yadda Tinubu ke tafiyar da harkar siyasarsa a kwanakin nan. Ta bayyana dalilin da yasa yake katobarar zance.
Gabannin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, wasu da ake zaton yan daba ne sun kai hari wajen kamfen din jam’iyyar APC a jihar Ribas inda suka lalata kayayyaki.
Festus Keyamo ya ce abin da Naja’atu Mohammed ta fada a game da Bola Tinubu ba gaskiya ba ne bayan ta fito tana cewa ‘dan takaran bai da cikakken koshin lafiya.
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ya magantu kan mutanen da ake zargin suke juya fadar shugaban kasa da ake kira 'cabal'.Ya zargi Adesina na cikinsu
Jam'iyyun siyasa 13 daga cikin 18 na fadin kasar nan sun sha alwashin kauracewa zaben 2023 matukar ba a kara wa'adin daina kashe tsofaffin kudi ba a kasar.
A cewar jigon siyasa kuma tsohuwar mai fada a ji a APC, Aisha Buhari na daga cikin mutanen da ke hana ruwa gudu a fadar shugaban kasa. Ta bayyana ta yaya ne.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana zuwa jamhuriyar Nijar don kawai ya tallata aniyarsa ta gaje Buhari a zaben bana.
Kungiyar NEC ta Dattawan Arewacin Najeriya ta aiko sakon gargadi ga Muhammadu Buhari, an bukaci ya yi hattara da masu neman jefa Najeriya a cikin hadari a zabe
A baya kotun daukaka kara dake zama a Abuja ya jaddada cewa Bashir Sheriff Machina ne sahihin ‘dan takarar APC na kujerar sanatan Yobe ta arewa a jihar Yobe.
Siyasar Najeriya
Samu kari