Siyasar Najeriya
David Chigbu, mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na Abia ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APGA yayin da ake tunkarar zabe yana mai ikirarin PDP a jihar mayaudara ne
Gwamnan jihar Benuwai dake arewa ta tsakiya a Najeriya, Samuel Ortom, ya ƙara tabbatar da goyon bayansa ga burin tsohon gwamnan jihar Anambra, Mista Peter Obi.
Kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta ya bayyana cewa, akwai yiwuwar zaben bana ya samu tasgaro yayin da kowa ke jiransa. Rashin kudi ne zai jawo matsala.
Abdullahi Umar Ganduje ya yi wasu kalamai masu zafi da ake ganin da Muhammadu Buhari yake. Gwamnan yana zargin an yi canjin kudi ne domin a hallaka APC a 2023.
Mai neman shugabancin Najeriya karkashin inuwar jam'iyyar APC mai mulki, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Ya ziyarci gwamnan Oyo, Seyi Makinde a Ibadan yau Alhamis.
Remi Tinubu, mai dakin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, Asiwaju Bola Tinubu, ta ce ba kudi suke da shi ba kama yadda ake zato.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nesanta kansa da jita-jitar da ake yaɗawa cewa zai koma APC, ya ce yana nan daram a PDP bai taba tunanin sauya sheka ba.
Sanata Shehu Sani, tsohon dan majalisar Kaduna ya ce ya kamata a samar da shugaban kasa na gaba ne ta hanyar sahihin zabe ba siyan kuri'u ko sayar da mukami ba.
Mai neman kujerar gwamnan jihar Neja a inuwar PDP, Isah Liman Kantigi, ya yi barazanar mutuwa ga duk wanda ya karbi kuɗinsa amma ya fasa jefa masa kuri'arsa.
Siyasar Najeriya
Samu kari