Siyasar Najeriya
Rahotanni da muka samu yanzu haka sun nuna cewa wasu yan bindiga da ba'a sani sun kai kazamin hari kan ayarin ɗan takarar gwamnan SDP a jihar Ribas, Sanata Abe.
Geamnan jihar Ribas kuma jagoran gwamnonin G5, Nyesom Wike, ya bayyana cewa Ayu ya ɗebo ruwan dafa kansa tunda har ya umarci lauyoyin PDP su janye a Ribas.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC ya sake yin wata katobarar da ta tafi ta baya, ya ce Atiku Abubakar ya kasance shugaban majalisar dattawa na Najeriya.
A jihar Ribas abin bai yi kyau ba, domin ‘Yan daba sun je kauyen ‘dan takaran majalisa, sun kona masa gida. Ezemonye Ezekiel-Amadi ya shaida haka a wani bidiyo.
Bola Ahmed Tinubu, 'dan takarar shugabancin kasa na APC yace da kanshi ya ceci Atiku Abubakar yayin da Obasanjo ya nemi ya dauka mataki kansa saboda butulci.
Makonni uku da yan kwanaki kafin babban zaben shugaban ƙasa, mambobin majalisar wakilan tarayya guda uku daga Katsinan dikko sun tattara sun bar APC zuwa PDP.
Tsohon gwamnan jihar Enugu kuma sanata mai ci, Chimaroke Nnamani, ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta nuna rashin adalci a fili kuma ta saba kundin dokokinta.
‘Dan takaran Hope Democratic Party a zaben 2019 yana kalubalantar kujerar Muhammadu Buhari. Alkali ya yi watsi da karar, ya ki yarda ya tunbuke Shugaban Kasa
Abubuwa sun ƙara rikicewa a babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa yayin da manyan kusoshin PDP a jihar Kwara suka tattara kayansu suka koma APC, sun ce sai Tinubu.
Siyasar Najeriya
Samu kari